Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Подробнее

  1. Статус

    Ожидаем данные станции

О станции

Muna Shirye-Shirye Kamar Haka: • Wa'azozi daban-daban • Karatun kur'ani mai girma • Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi • Tarihin malumai da magabata • Tafsirin ramadan da sauransu. Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini. Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake! © Sautul Hikma Nigeria | 2022 All Right Reserved.

Контакты радиостанции

Адрес
No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka
Телефон
+2348061276785
Вебсайт
sautulhikma.com
Email
info@sautulhikma.com
WhatsApp
@2348061276785
Facebook
@sautulhikmang
Twitter
@sautulhikmang
Telegram
@sautul_hikma
YouTube
@Sautul.HikmaTV